Labaran Duniya
Tofa yanzu yanzu Rundunar Ƴan sanda jihar Bauchi ta kama wani matashi mai suna Kabiru Ibrahim Dake shigar mata da sunan Fatima mai Zogale.
An kama shi ne a lokacin da yake kokarin cutar wani matashi akan cewa shi mace ce, bayan samarin ya daukeshi kwanan gida, saida sukaje gidan sai yaga na mijine Dan uwansa.