ABUN ALFAHARI: Ƴar talaka ta yi zarra na samun sakamako mafi kyau a jarabawar samun gurbi na shiga jami’a karanta Ƙarin bayani…
Matashiya Fatima Saleh Alƙali mai ƙarancin shekaru daga Arewacin Nijeriya haifaffiyar Jihar Gombe Tarayyar Nijeriya ta samu 68 a harshen Ingilishi, (93) a fannin lissafi, (87) a Physics, (88) a Chemistry, Jimilar sakamako duk a cikin jarabawar samun grubi na shiga jami’a wato (JAMB) = (336).
..
..
..
Domin samun saukin Data kuma mai inganci, ana turawa take shiga, kuyi ragista da kamfanin ABBA PANTAMI DATA.
Wanda bai yi ragista da kamfanin ABBA PANTAMI DATA ba, ya shiga wannan link din yayi
👇
https://abbapantamidata.com/mobile/register/?referral=08130233375
Duk wanda yake bukatan yayi Download din Application dinmu a yanzu haka, kai tsaye ya shiga wannan link din
👇
https://abbapantamidata.com/app/
Duk wanda yake bukatan karin bayani, Don Allah ya tuntubi daya daga cikin customer care ta WhatsApp;
08126081967
07046868000
07061347599.