Labaran Duniya
Gaskiya da ace Malamai da zasuyi abinda Farfesa Pantami yafada acikin bidiyan nan……
Farfesa Isa Pantami ya nuna damuwa kan yadda rashin tsaro ya tabarbare.Pantami ya ce yafi kowa jin bakin ciki saboda kin amfani da tsarin da ya kawo.Tsohon Ministan ya ce tabbas tsarin na aiki da za a yi amfani da shi da an wuce nan.