Labaran Duniya
Wannan shine Matashin da sojan sama yayiwa wani dukan kawo wuka har saida yabar duniya ga cikakken abun da yafaru Allah sarki yus….
Wannan Matashi kamar yadda bayani yabayyana bayan mutuwarsa yana aikin tareda sojoji acikin Barak Wanda kuma aikin kilina shine aikinsa a lokacin da yagama aiki zaitafi Gida wannan soja yakara sashi wani aikin daban kuma lokacin tashinda yayi saboda yakwana yana aiki gayunwa.
Amma haka jure yacema sojan yase masa Abin ci Dan Allah yadda wannan sojan yaginga dukansa Wanda saida aka Mika wannan Matashi asibiti DAGA karshe de ya mutu….