Labaran Duniya
INNÀ LILLÁHI WA INNA ILAIHIR RAJI’UŃMatashiya Khadija Abba Muhammad Ta Rasú Sakamakon Hadarin Møta A Hanyar Kano Allah yagafarata…
mata..Allah Ya Yi Wa Khadijah Abba Muhammad Daguro Rasuwa Sakamakon Hatsarin Mota Da Ya Rutsa Da Ita Akan Hanyarsu Ta Zuwa Kano Daga Turabu, Karamar Hukumar Kiri-kasamma Jihar Jigawa,
Yau Talata.Za’a Yi Jana’izarta Da Misalin Karfe 5:30 Na Yammacin Yau Talata A Kofar Gidan Alhaji Muhammadu Daguro Dake Garin Turaɓu, Karamar Hukumar Kiri-kasamma, Jihar Jigawa.Allah Ya Jiƙanta Da Rahama!