Labaran Duniya
Qalu Inna LILLAHI yanzu yanzu abinda yafaruMatashiya Fatima Abdullahi Kuraye Ta Rasú A Jihar Katsina Allah Yajikan ta
Allah Ya Yi Wa Matashiya Fatima Abdullahi Kurayè Rasuwa Jiya Lahadi Bayan Gajeruwar Rashin Lafiya.
Za’a Yi Jana’izarta Da Misalin Karfe 11:00 Na Safiyar Yau Litinin A Gidan Sarkin Kuraye Dake Bayan Area Council A Cikin Garin Katsina.
Allah Ya Jiƙanta Da Rahama!