Labaran Alajabi
Ƙalubale Na Rashin Aure Ya Fi Rashin Yinsa Zama Haɗari – Fau’ziyya D Sulaiman me zakuce karanta hujjar da Karin bayani👇
Shugaban Gidauniyar CHNF Fau’ziyya D Suleiman tace masu tantama da wani zato a aure ku sani daɗin aure ya fi rashin dadinsa nesa ba kusa ba,
ɓacin rai ko a kasuwa a gidanku za a iya muku, ku yi addu’ar abokan zama nagari kawai.
Me zaku ce?