Labaran Duniya
Wannan budurwar ƴar ƙabilar Igbo shekarar ta 17 tana ajin ƙarshe a Makarantar sakandiren, ta karɓi addinin Musulunci kuma ta canza suna zuwa…
Aisha, yanzu haka ana neman wanda zai aureta ya riƙe ta tare da koya mata addinin Musulunci saboda ba zata iya komawa gidansu ba yanzu haka suna neman ta don kashe ta.
Don Allah ana roƙon ƴan uwa Musulmi duk wanda yaga wannan labarin ya taimaka mana wajen tura shi zuwa sauran groups don Allah ya sa a samu wanda zai tausaya mata.