Labaran Alajabi
Allah karabamu da munmu nar kaddara Wani Matashi ya rasa Hannayensa biyu bisa zarginsa da satar wayar Salula karanta shashin domi…
Tun farko Dan Uwansa ne Ya Daure Masa Hannaye Har Suka fara Ruɓewa Wanda Hakan yasa dole Aka Yanke hannayen
Matashin me suna Adamu d’an garin Sambo Daji na gundumar Tumu ta karamar hukumar Akko dake jihar Gombe.Ya rasu Hannayensa Bisa zargin yin satar wayar hannu ta salula bayan da wani Baffan sa ya daure masa hannaye wanda hakan yayı sanadiyyar rubewar su har ma daga karshe aka yanke su.
Allah yarabamu da bakar kaddara .