Labaran Alajabi
Ina neman afuwar dukkan musulmai wllh nayi na dama bazan kara ba – matashin da yakashe mutum 15 suna sallar asubah karanta shashin….
Shin wanne hukunci yakamata ayi masa ?? dokar MUSULUNCI da tace idan kakashe to tabbas akasheka saide kafin wannan awani rahoto dayazo mana acen baya matashin yace baya Nadamar abinda ya aikata..
Wanda DAGA bisani kuma keneman afuwar kar akasheshi. to Allah kasa mudace