Labaran Alajabi
Wallahi duk Ranar da Rahama Sadau ta mutu Babu mahalukin sa za hanamu cewa….
inna lillahi hasbunallahu jarumin tik tok aminu j tow boy yayi martani kan wani bidiyon na JARUMA Rahama Sadau da yawo na wani katun gardin namiji yanayi mata kiss acikin Al umma Wanda wasu ke ganin Hakan Waye wace agurin wasu.
saide shi Aminu j tow boy yace duk Ranar da Rahama Sadau ta mutu Babu mahalukin da ya isa yahanasu post din bidiyon jarumar domin abinda kayi shi za a bayyana bayan mutuwarka.
to Allah mudace Muna Godiya da zuwa shafin mu mai albarkha