Labaran Duniya
Tofah. Rarara yace yan kano sai sunyi da nasani wajan zaben abba Gida gida… Mene ra’ayinka awannan batu..
Tofah. Rarara yace yan kano sai sunyi da nasani wajan zaben abba Gida gida… Bayyanar dauda kahutu rarara ya bayyana hakane kamar yadda muka sami rahotan. Wanda kuma yam kano sauna ganin sunyi dace amma mene ra’ayina gameda wannan batun.