Labaran Siyasa
Al’umma sun gane nauyin ganduje daga ganin yadda jama’ar kano suka karbe shi a lokacin daya shigo kano babu jama’a sosai menene ra’ayinku akan sa…
Ganduje de tsohon Gwabna ne a jahar kano wanda acan lokacin baya sai yau yashigo kano.