Labaran Duniya
Rashin Haihuwane yasa nake kuka gashina tsofa allah sarki abin tausayi.. allah yakawo miki maitai…
Allah sarki abin tausayi tana kuka saboda rashin haihuwa gashi tatsofa ta neman adduar ku…
wannan mata kamar yadda yazoma na bata taba haihuwaba gatsofa ga wahalar rayuwa allah yakawo mata mafita amen