Labaran Alajabi
Allah sarki Sau Uku Anasa Ranar aurena Ana dagawa saboda ni marainiyace
Sau Uku Anasa Ranar Aure na Amma daga baya sai suce sun fasa saboda Ni marainiya ce Dan Allah kuji Tausayi na…..Shin wanne kira kukeyiwa gwamnati da masu Hali???