Labaran Duniya
INNALILLAHI WA INNA ILAIHIRRAJI’UNAllah yayima Hajiya Khadija Baba Ahmed Matar Marigayi Iyan Zazzau Alh…
Allah yayima Hajiya Khadija Baba Ahmed Matar Marigayi Iyan Zazzau Alh. Bashari Aminu OON Rasuwa,
Kuma Ita Ce Mahaifiyar Mai Girma Dan Barhim Zazzau Alh Ahmed Bashir Aminu Hakimin Gudumar Sabon Gari Zaria, Za’ayi Gobe Juma”a
Bayan Sallah La’asar A Sabon Gari Zaria. In Sun Iso Da Ta Daga Kasar Misira. Muna Adu’an Allah
Ya Jikanta Yayi Mata Rahama Yasa Ta Huta.