Labaran Kannywood
Labarina KO izzar so wanne yafi burgeka fado gaskiya amma mafiya yawa sunce izzar so.
Wanne fim ne yafi burgeka izzar so ko labarina mafiya yawancin masu kallo sunce babu hade.
Gameda labarina da izzarso amma mene ra’ayinka gameda wannan fina finai na hausa.
Masu dogon zango labarina ko izzar so fada mana ra’ayinka…..