Labaran Alajabi
Qalu Innalillahi kaddarace ta sameni ta hanyar adaideta sahu dan ina neman addu’a ku..
Adaidaita sahu muka hau ni da kawata zamu je Zoo Road wani mai Mota ya zo ya tunkude Adaidaitan da muke a ciki, karfen Adaidaita
Sahun ya danne ni na sami Karaya biyu a hannuna na hagu, amma Alhamdulillah ina
samun sauki; Maryam CTV Shuaibu Abdullahi