Labaran Kannywood
Zan Iya auran talaka idan ina sonsa Domin farinciki ake bukata Me zaku..
Matashiyar tauraruwar finafinan Kannywood Fatima Hussaini Abbas ta ce halayenta a cikin shirin Labarina su ne kusan halayenta na zahiri
domin kuwa “ba na soyayya domin kudi”.
A hirarta da TRT Afrika Hausa, tauraruwar wadda
aka fi sani da Maryam a Labarina, ta ce za ta iya auren talaka idan har tana kaunarsa.