Labaran Alajabi
An gudanar da gagarumin bikin saukar Alkur’ani mai tsarki da wasu yara Falasdinawa su 40 shiga video..
suka yi a Makarantar Shafa Amr da ke yankin Rafah na Kudancin Gaza inda Falasdinawan da Isra’ila ta raba da muhallansu suke samun
mafaka. An yi bikin ne ranar 14 ga watan nan a yayin da dakarun Isra’ila ke ci gaba da luguden wut* Gaza.