Labaran Alajabi
Ni yar fulanice kuma bazawara. Amma ina son auren bahaushe dan kiyaye dokokin allah.
Ni yar fulanice kuma bazawarace ni. amma wallahi ina son auran bahaushe dan kiyaye. Dokokin allah shiyasa nake san auran bahaushe amma ni nakasace bazawara. Hakanne yasa nake naganim abun zaiyi wuya..