Labaran Alajabi

Gaskiya da ana samun malamai irin wannan da an rage tsinannu a kasar nan sa…..

Jama’a na gani cewar duk kan malaman Nigeria babu kamar ballo yabo wajan fadawa manyan kasar nam gaskiya.

Yadda ke ganin sauran mlm basa iya cewa komai shuwa ga banni kamar ballo yabo yake fadi hakan yakawo ana yiwa wannan mlm kirari.

Da cewar baya tsoran wasu yan siyasa masu fada aji duk da cewar irin su nadayawa wajan fadin gaskiya.

Amma babu kamarsa.

Mcchausa. Com
Muna godiya dazuwa wannan kafar labarai tamu

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI