Labaran Siyasa
Jarumar fina finan Hausa Aisha Humaira ta maida martani cikin fishi Bayan cewa za’akoreta a kano..
Jarumar fina finan hausa aisha humaira ta maida martani cikin fishi da baci rai.Kan wani batu nawacewa za akareta a kano jarumar tayi kakkausar magana nacewa kano garinta ne. Yadda kuma wasuke goyan bayanta na baiyana rayinta da tayi gameda siyasa shiya janyo hakan..