Labaran Duniya

Sulhun Ganduje da Kwankwaso Aisha humaira Jarumar Kannywood ta bada mamaki gameda batun cew….

Jurmar kenan Aisha humaira ta bayyana arayinta gameda wannan rashin jituwar na jagoriri biyu Tsakanin Kwankwaso da ganduje.

Saide Jarumar tace idan aka tsaya aka duba sulhu alkairine Tsakanin Kwankwaso da ganduje wanda ita kuma ta bayyana nata ra’ayin. Mcchausa. Com.

Muna Godiya da zuwa wannan kafar labarai tamu

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI