Labaran Duniya

Tofa. kotu Ta bada umarni akama ado gwanja kuma a hanashi yin waka har sai loka….

Wata sabuwa wata kotu dake jahar kano Ta bada umarnin kama ado gwanja sannan a hanashi yin waka. Har sai Lokacin da tabeba masa yayi.

Har kawo Lokacin da muka kawo muku wannan rahoto bata bayyana da lilin da yasa tayanke hukuncin nan akan mawakin ba. Mcchausa.com

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI