Labaran Siyasa
Labaran Siyasa
-
Sanarwa Za’a Fara yin hukunci kisa a Jihar kano ga duk Wanda aka kama da laifin garkuwa da mutane…. Mene ra’ayiku..?
Abba kabir wanda shine Gwabna a kano a karkaahin jam’iyar nnpp mai kwando…..
Read More » -
Al’umma sun gane nauyin ganduje daga ganin yadda jama’ar kano suka karbe shi a lokacin daya shigo kano babu jama’a sosai menene ra’ayinku akan sa…
Ganduje de tsohon Gwabna ne a jahar kano wanda acan lokacin baya sai yau yashigo kano.
Read More » -
Muna adduar Allah Ka bamu iKon fita kunyar Al,ummar da suka tsaya dare da Rana domin ganin munyi nasara Albarkacin manzon Allah s a w. Nide nace amin kaif.?
Al,ummar da suka tsaya dare da Rana domin ganin munyi nasara Albarkacin manzon Allah s a w.
Read More » -
Wata kotun Majistare ta aike da Ɗan bilki Kwamanda gidan yari bayan da hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta shigar da ƙarar sa bisa zargin kalaman tunzura al’umma tare da yunƙurin kifar da gwamnati.Mene ra’ayinku akai..?
Wannan kotu tayanke Hukuncin ne kamar yadda rahotan yazoma na kuma wasu kan ganin wannan. wannan matakin yayi dai dak.
Read More » -
Tofah. Rarara yace yan kano sai sunyi da nasani wajan zaben abba Gida gida… Mene ra’ayika?
Tofah. Rarara yace yan kano sai sunyi da nasani wajan zaben abba Gida gida… Bayyanar dauda kahutu rarara ya bayyana…
Read More » -
Tunubu ya Bai’wa Gwabna Abba Kabir Goyon Baya Bisa Ayyukan da Yayi Tareda Taya’sa Murna
Tunubu ya Bai’wa Gwabna Abba Kabir Goyon Baya Bisa
Read More » -
Sheikh daurawa da naziru sarkin waka da ali jita suntaya Abba Gida gida murnar samun nasara a Kotun koli Wanne fata zaku yi masa??.
Sheikh daurawa da naziru sarkin waka da ali jita suntaya Abba
Read More » -
Wai dama haka kanawa ke son Abba Gida gida kalli Bidiyon kaga abin mamaki daga shigowar sa kano…
Wai dama haka kanawa ke son Abba Gida gida kalli Bidiyon kaga abin mamaki daga shigowara sa kanno.. kalli masoya…
Read More » -
Koda Mulki ko Babu Bazan Zama Butulu Ba!! na Daina Yiwa Kwankwaso Biyayyaba Cewar Gwabna Abba Kabir Yusuf Kalli video…
Shindin jagorane Koda Mulki ko Babu Bazan Zama Butulu Ba!!..
Read More » -
Dan allah ku fadamin gaskiya Gawuna yasake taya abba murna amma ance borin kunyane..Mene gaskiya ..?
Dan allah ku fadamin gaskiya Gawuna yasake taya abba murna amma ance borin kunyane.. Mene gaskiya ..?
Read More »